Sumatra
Appearance
| Sumatra | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Gu mafi tsayi |
Mount Kerinci (en) |
| Height above mean sea level (en) | 12 m |
| Tsawo | 1,700 km |
| Fadi | 370 km |
| Yawan fili | 473,481 km² |
| Labarin ƙasa | |
|
| |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 0°17′56″S 101°16′15″E / 0.29889°S 101.27083°E |
| Bangare na |
Greater Sunda Islands (en) |
| Kasa | Indonesiya |
| Territory | Indonesiya |
| Flanked by | Tekun Indiya |
| Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Greater Sunda Islands (en) |
| Hydrography (en) | |

Sumatra (lafazi: /sumatera/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 473,481 da yawan mutane 50,365,538 (bisa ga jimillar shekarar 2010).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tafkin Toba
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.