Siminti
Appearance
|
adhesive (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
building material (en) |
| Kayan haɗi |
limestone (en) |
| Has characteristic (en) |
hygroscopy (en) |


Siminti wani sinadari ne da ake sarrafashi tare da wasu abubuwa kaman ruwa, yashi da tsakuwa kuma ayi amfani dashi wajen yin gini.
Kamfanonin siminti
[gyara sashe | gyara masomin]- Dongote
- BUA[1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Lebura da Siminti dan Juma da ɗan Jummai ne
-
Shafe da Siminti
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.