Rajkumar
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Singanalluru Puttaswamayya Muthuraju |
| Haihuwa |
Kingdom of Mysore (en) |
| ƙasa | Indiya |
| Mutuwa | Bengaluru, 12 ga Afirilu, 2006 |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Parvathamma Rajkumar (en) |
| Yara |
view
|
| Ahali |
S. P. Varadappa (en) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Kannada Yaren Tamal Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | mawaƙi, ɗan wasan kwaikwayo da mai tsara fim |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Kayan kida |
murya Indian harmonium (en) |
| IMDb | nm0004660 |


Dr. Rajkumar (Sunan Gaskiya: Singanalluru Puttaswamayya Muthuraju 24 ga Afrilun Shekarar 1929 - 12 ga Afrilu 2006 ) ya kasance shahararren ɗan wasan kwaikwayo a masana'antar fim ta Kannada dake ƙasar Indiya. An haska shi a matsayin abin koyi ga miliyoyin Kannadigas .

"Dr. Raj" ko "Natasarvabhouma" ko "Annavru" (Babban Yaya) ga miliyoyin magoya bayansa, ana kuma kiransa John Wayne na Kudancin Indiya mai fim . [1] Ya yi finafinai sama da 200 a cikin shekaru 50. Yawancin finafinan sa sun zama masu mahimmanci a masana'antar finafinan Kannada. Ya kuma kasance sanannen mawaƙi .