Mount Dimlang
Appearance
| Mount Dimlang | |
|---|---|
| General information | |
| Height above mean sea level (en) | 2,042 m |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 8°24′N 11°47′E / 8.4°N 11.78°E |
| Kasa | Najeriya |
| Territory | Jihar Adamawa |


Mount Dimlang (tsohon Vogel peak) a tsaunin Shebshi a jihar Adamawa. Ita ce mafi tsayin tsaunin Shebshi. Kolinsa ya kai tsayin kusan 2,042 m (6,699 ft.), ko da yake Google Maps ya ba da rahoton tsayinsa da ƙarancinsa, kusan ƙasa da 1,700 m.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
