Jami'ar Al-Azhar
Appearance
|
| |
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | Jami'ar Gwamnati da cibiya ta koyarwa |
| Ƙasa | Misra |
| Aiki | |
| Mamba na |
Agence universitaire de la Francophonie (mul) |
| Bangare na |
Al Azhar Al Sharif... (en) |
| Harshen amfani | Larabci |
| Mulki | |
| Hedkwata | Kairo |
| Mamallaki |
Al Azhar Al Sharif... (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira |
970s 1961 |
|
| |
Jami'ar Al-Azhar [1] jami'a ce kuma masallaci ne a Alkahira, Misira. Shi ne babban cibiyar na Adabin Larabci da kuma wajen koyon Ilimin Musulunci a duniya. Hakanan ita ce babbar jami'a ta biyu mafi girma a duniya. [2] Mabiya Fatimiyya na al'adun Shi'a ne suka kafa ta a shekara ta 975.
