Bahamas
Appearance
| Commonwealth of the Bahamas (en) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take |
March On, Bahamaland (en) | ||||
|
| |||||
|
| |||||
| Kirari |
«Forward, Upward, Onward, Together» «Напред, нагоре, нататък, заедно» «Life Is Grand» «Ymlaen, ymlaen, gyda'n gilydd!» | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Babban birni | Nassau | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 399,440 (2023) | ||||
| • Yawan mutane | 28.78 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | ||||
| Addini | Kiristanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Karibiyan da European Union tax haven blacklist (en) | ||||
| Yawan fili | 13,878 km² | ||||
| • Ruwa | 27.9 % | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Mount Alvernia (en) | ||||
| Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
British West Indies (en) | ||||
| Ƙirƙira | 10 ga Yuli, 1973 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Tsarin gwamnati |
constitutional monarchy (en) | ||||
| Majalisar zartarwa |
Cabinet of the Bahamas (en) | ||||
| Gangar majalisa |
Parliament of The Bahamas (en) | ||||
| • monarch of the Bahamas (en) | Charles III (8 Satumba 2022) | ||||
| • Prime Minister of the Bahamas (en) |
Philip "Brave" Davis (en) | ||||
| Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Court of the Bahamas (en) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 11,527,600,000 $ (2021) | ||||
| Kuɗi |
Bahamian dollar (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Suna ta yanar gizo |
.bs (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +1242 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa |
919 (en) | ||||
| Lambar ƙasa | BS | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | bahamas.gov.bs | ||||

Bahamas[1] (da Turanci: The Bahamas) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Bahamas birnin Nassau ne. Bahamas tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 13,878. Antigua da Barbuda tana da yawan jama'a 385,637, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Bahamas ƙungiyar tsibirai ce (tana da tsibirai dari bakwai700.) a cikin Tekun Karibiyan.
Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar Bahamas Cornelius A. Smith ce. Firaministan ƙasar Bahamas Hubert Minnis ne daga shekara ta 2017.
-
Great Isaac Cay, Bahamas
-
Long island, Bahamas
-
Airport
-
Decommissioned Bahamas Nassau Port Service Tugs Snapper and Amber Jack
-
Tommy Robinson National stadium
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
