Lasisin Creative Commons
Appearance
|
| |
|
| |
| Bayanai | |
| Gajeren suna | CC |
| Mulki | |
| Hedkwata |
Mountain View (en) |
| Subdivisions | |
| creativecommons.org | |
Lawrence Lessig da Eric Eldred sune suka kirkiri lasisin Creative Commons (CCL) a cikin shekara ta 2001 saboda sun ga bukatar lasisi tsakanin hanyoyin haƙƙin mallaka da matsayin Yankin jama'a. An saki sigar 1.0 na lasisin a hukumance a ranar 16 ga watan Disamba a shejara ta 2002.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Creative Commons Unveils Machine-Readable Copyright Licenses". Creative Commons. 2002-12-16. Archived from the original on December 22, 2002.