Datu Mustapha Datu Harun
Appearance
![]() | |||||||
15 Satumba 1974 - 1974
16 Satumba 1963 - 16 Satumba 1965
| |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa |
Kudat (en) | ||||||
| ƙasa | Maleziya | ||||||
| Mutuwa |
Kota Kinabalu (mul) | ||||||
| Makwanci |
Tun Datu Mustapha Memorial (en) | ||||||
| Ƴan uwa | |||||||
| Yara |
view
| ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
| Kyaututtuka | |||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Musulunci | ||||||
| Jam'iyar siyasa |
United Sabah National Organisation (en) | ||||||
Datu Mustapha bin Datu Harun, ko Tun Mustapha A takaice (31 watan Yuli shekara ta 1918 zuwa 2 ga watan Janairu shekara ta 1995 [1]), babban ɗan siyasa kasar Malaysian ne wanda ya yi aiki a matsayin Babban Minista na 3 na Sabah daga watan Mayu shekara ta 1967 zuwa Nuwamba shekara ta 1975 da kuma Yang Di-Pertua Negara a 1 ga watan Satumba shekara ta 1963 zuwa Satumba shekara ta 1965 kuma Shugaban Ƙungiyar Sabah ta Ƙasa (USNO). Ya kasance muhimmiyar jam'iyya a cikin tattaunawar da ta kai ga kafa Malaysia a ranar 16 ga Satumba shekara ta 1963.
